ABNA24 : Yara 5 mata 4 maza, tare da mahaifiyansu duk suna cikin koshin lafiya, inji ministan lafiya na kasar Mali Fanta Siby. Daga karshe ministan ta ce dukkan haihuwar tiyata ce, bata haihu da kanta ba. Ba’a cika samun haihuwar yara 9 a lokaci guda a cikin mutane ba.
342/